[LYRICS] Sauko Da Ruhun Ka Yau – Ezekiel Anthony ft Ibro ChatJock

b
j

by Peter Gambo

}

08.15.2021

VERSE 1

Ya Yesu gani na zo,
da duk kowa ce kasawata,
Domin neman gafara ta wurin alherin ka
Bayyana ikon ka yau,
don ka kone duk muguntata,
sai ka cika ni da duka rayuwan ka

CHORUS

Sauko da ruhun ka yau,
ya yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata,
ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan,
da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki

VERSE 2

Karfi na iyawata,
har ma duka da adalci na,
Duk sun kasa cika to bukatar shari’ar ka,
Cikin alherin ka ne,
akwai cikakiyar gafara,
Cikin ta kuwa ake iya bin nufin ka.

Girma da da rajar ka, duk ka barsu cikin sama can
Har ka sauko duniyan nan duk domin ce ton mu
Wahalar kan giciye da mutwar da kayi domi na
Wannan kauna lallai babu misalin ta

CHORUS

Sauko da ruhun ka yau,
ya yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata,
ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan,
da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki

VERSE 2

Cikin mulkin sama can, yabon nasaran ka ake yi
Wannan nasara itace nasara ta a yau
Yabon k azan rika yi, cikin tunanin furci da
Aikata nufin ka daga yau har aba da

CHORUS

Sauko da ruhun ka yau,
ya yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata,
ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan,
da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki

Subscribe

Related Posts

Akolo Luke – Baba Sauko Lyrics

LANGUAGE: HAUSASONG KEY: G#, A Flat [INTRO] Baba sauko da ikonka ka cika ni da ruhun ka (x2) [VERSE] Muradina itace in ji maganar ka Kokari na shine in yi maka biyaya Bege ta... in gar fuskar ka Ka cika ni Da ikon ka Adua ta in same yafewa Nunwwa ta shine in ci...

read more

Agbutun – Your Heart Lyrics

[INTRO]Zuciya na don naka,Zuciya don naki,Zuciya na don naku u uuu [VERSE 1]You,Grab a pen and paper get a seat,Ooooo ahhhhh,We,need to talk heart to heart plant a seed,Let it grow,make some shade for everyone to sit under,Let it blossom,yes some fruits for everyone...

read more

Need Help?

Follow Us

About the Author

Peter Gambo

LYRICS: Holy Fire – Mangji feat. Philippa & Soulpee

[VERSE 1: Soulpee] Break our hearts LordFrom anything that breaks your heartMake us one LorWith everything that makes you smilePlease open up our heartsBring us into all you doOh let your voice be heardThrough your church and through your Son again [Chorus] Holy...

read more

Submit a Comment

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Quisque pellentesque viverra quam in aliquam laoreet quis justo.

1 Comment

  1. Joseph Bature

    Finally located your website. Nice work FAM!

    Reply

Submit a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Subscribe

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit pellentesque viverra.